Kundin Kannywood

Wani yace Talauci ne ya koro Amina Amal daga kasarsu Kamaru

Ana wata ga wata. Yayinda mutane ke cigaba da sharhi gameda ban kashin da Hadiza Gabon ta ma Amina Amal bisa zargin madigo kwanan baya, yanzu maganar dake cigaba da daukar hankali a yanar gizo ita ce diyyar da Amina Amal tace Hadiza Gabon zata bata saboda muzgunawar da tacce ta mata, da sa hannun Lauyoyin kare hakkin Biladama (Human rights lawyers). A takardar karar, masu kara sun rubuta cewa Hadiza Gabon zata biya Naira Miliyan Hamshin (N50 Milion naira) marara diyya kan mari da suke zaton ta ma Amina Amal ɗin yayin maganar zargin madigo da Amina Amal ta mata da wasu dokokin da ta dauka da hannunta.

Mutane da dama sun tabka sharhi da martani danganeda wannan batun; kamo daga masu shiga kafofin sada zumunta da jaridu da gidajen yada labarai:

Wasu suce bata mareta ba, wasu suce haka yayi daidai, wasu suce Amina an ga kudi, wasu suce dama matalauciya ce shi yassa take ta dora hotunan batsa a yanar gizo don ta samu kudi ko ta halin ƙaƙa. Ga sharhin wani gameda kudin diyyar:

Wanda yacce:

Dama tana fama da talauci

Wato kena yana nufin talaucine ya korota daga Kamaru. Toh

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

WhatsApp Join Group