Kundin Kannywood

Fati Washa ta sa Samari hadiyar Miyau, kun ga Sharhi

Fitattar jaruma a masana’antar Kannywood, Fati Washa ta sha dan karan kyawo a wasu hotuna da ta dora a kundinta na wata kafar sada zumunta wanda sun ka yawo mata kalaman so da kauna daga mabiyanta. Wani mabiyi har cewa yayi ina “sonki” wani kuma ya rubuta cewa “Kwalelen kare da hantar kura”… sabodaa tsananin kaunar da suke mata a matsayin jarumar tasu.

Tubarkallah, GobirMob na mata fatan Alheri da mijin aure nagari.

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

WhatsApp Join Group