Kundin Kannywood
Kamannan Rahama Sadau tareda Ƴan Uwanta, Ta aikoda Gaisuwar Juma’a (Photos)

Rahma Sadau tareda yan uwanta mata kyawawa suna muku barka da zagayowar wannan rana ta Juma’a. Tauraruwar ta hauda waɗannan ƙayatattun hotunan nasu a wata kafar sada zumunta wanda ta sakaya da kalmar cewa “Jumma’at kareem”, ma’ana barka da Juma’a a Hausane.
Sun sha kyau ba laifi, tubarkallah.