Videos

[Video] Hadiza Gabon ta na rera Sabuwar Wakar Garzali Miko bayan karawar ta da Amina Amal

Yanzu dai maganar da ake hitattar jarumar Kannywood din ta na haɗaɗɗiyar daular Larabawa tana hutawar ta, bayan zargin madigo da ya shiga tsakanin ta da ƙaramar jarumar nan mai tasowa wato Amina Amal, inda magana har ta kai mashar’anta. Wannan ya zo bayan wani hwaihwan kallo ya watsu a kahohin sada zumunta inda an ka nuna jaruma Hadiza ta na musguna ma Amina bisa zargin mindiga

Jarumar ta hauda wanga kallon ne a kundin ta na wata kahwar sada zumunta ta na nishadi abun ta.

Ku ziyarci shahinmu dan ƙarin bayani https://gobirmob.com

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

WhatsApp Join Group