Kundin Kannywood

Kannywood: Kyawawan hotunan da Fati Washa ta haska tareda Ubangidanta

Tauraruwar yar wasan kwaikwayo a Masana’antar Kannywood, Fati Abdullahi wadda aka fi sani da Fati Washa, ta haska kayatattun hotunan inda take tareda Ubangidanta kuma sun sha kyau sosai ba laifi. Fati ta watsa wadannan hotunan a kundinta na wata kafar sada zumunta wanda ta sakaya da kalmar “Boss” a turance, ma’ana Ubangida in aka fassara a Hausa.

Ga ragowar hotunan inda Fati Washa take washewa. Kamar Miji da Mata:

DanZubair

I am Abdul-Raheem Zubair by name, Founder- Operator at GobirMob.com. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

WhatsApp Join Group