Hausa

Gargajiya da Tabi'u

Yau Sarkin Gobir Tudu Madawa ke Bikin cika shekara goma (10) bisa Karagar Sarauta

A rana irin ta yau, 15 ga watan Janairu, Maimartaba Sarkin Gobir Toudou Madaoua ya…

Read More »
Kundin Kannywood

Jaruman Kannywood sun taya Ɗiyar Ali Nuhu murnar cika shekaru 17 da haihuwa

Jiya babbar ɗiyar Sarkin Kannywood, Ali Nuhu, ta cika shekaru goma sha-bakwai (17) da haihuwa.…

Read More »
Kundin Kannywood

Kannywood ta yi ƙarin haske kan zancen Ashiru Nagoma, ta ce laifin Ƴanuwan shi ne

Wani jigo a Masana’antar Kannywood, Abbah El-Mustapha ya yi ƙarin haske gameda zancen Ashiru Nagoma…

Read More »
Kundin Kannywood

Kannywood: Mutane sun nuna ɓacin ran su gameda halin da Ashiru Nagoma ya tsinci kan shi (Hauka)

Mutane masu bibiyar Masana’antar shirin kwaikwayo ta Hausa wato Kannywood, sun ci karo da abunda…

Read More »
Labaran yau da kullum

Saƙonnin Ƴan PDP: Yau Gwamnan Sokoto, Tambuwal ke Bikin Zagayowar Ranar Haihuwar shi

Tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa lokacin mulkin Olusegun Obasanjo kana kuma Ɗantakarar Shugaban ƙasa ƙarƙashin jam’iyyar…

Read More »
Labaran yau da kullum

Ƴan Ta’adda sun sha luguden wuta a Jahohin Katsina da Zamfara; An ƙwato Bisashe

Dakarun Sojin Nijeriya sun sanarda kashe aƙalla Ƴan Ta’adda guda hamsin (50) a jahohin Zamfara…

Read More »
Labaran yau da kullum

Jami’an Sojin Nijeriya sun ceto Mutane 3 da Mahara sun ka yi garkuwa da su a Nasarawa

Mun samu ruwayar cewa Dakarun Operation Whirl Stroke sun ceto mutane ukku da an ka…

Read More »
Zauren Makarantu

Yajin ASUU: An bayyana Ranar komawar Karatun Jami’o’in Nijeriya

Wasu Jami’o’in Gwamnati a Nijeriya sun fara shirye-shiryen komawa makaranta kamo daga ranar 18 ga…

Read More »
Labaran yau da kullum

Ƙarshe Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana Dalilan shi na shiga Dajin Jere dan yi ma Fulani Makyaya Wa’azi

Neman bakin zaren Matsalar Tsaron da yankin Arewacin Nijeriya ya faɗa ya sa mutane da…

Read More »
Kundin Kannywood

Sabon cece-kuce a Kannywood, An gano Maryam Yahayya da Momi Gombe su na nishaɗi

Jaruman Masana’antar Kannywood, Maryam Yahayya tareda abokiyar aikin ta, Momi Gombe sun ɗora wani faifan…

Read More »
WhatsApp Join Group